Tsohon shugaban Kasar Zimbabwe Robert Mubage ya mutu

0
22

Tsohon shugaban Kasr Zimbabwa Robert Mogabe ya mutu bayan shekara 95 a duniya.

Iyalan Mugabe sun tabbatar da mutuwarshi a yau da safiyar jumma’ar nan.

Mugabe yayi shekara 30 yana mulkin Zimbabwa kafin sojoji su masa juyin Mulki.