KA SADAUKAR DA 500 DOMIN TAIMAKON UWANI

0
31

Kasancewar har yanzu Uwani Muhammad bata sami wanda zai biya Naira Million 4 domin yimata aiki ba, yasa muka yanke shawarar taimaka mata a matsayinta na ‘yar uwarmu kuma daya daga cikin wacce muka sani, a wannan shafi na Facebook.
Yau da safe nayi magana da wannan baiwar Allah kuma tabbas, yakamata mu tausaya mata da dan abinda Allah ya hore mana domin cetar rayuwarta.
Zafrullah Abdulaziz shine yabada shawarar da za’a sami mutum 8000 su sadaukar da naira 500 da zamu iya hada wadannan kudade.
Ba sai lallai mai 500 ba koda nawane dakai zaka iya taimakawa, kuma tabbas kaima Allah zai taimakeka.
Zaku iya taimakawa wannan baiwar Allah da abinda kuke dashi ta hanyar tura ko nawane zuwa wannan account number din na uwani muhammed.

Account Number – 3073816554
Bank Name – Uwani Muhammed
Bank – First Bank, Serving Account
Phone Number – 07060436835, 08062315799.
DAN ALLAH A TAIMAKAWA UWANI”