Za’a fara ma Dabbobi Rijistar Haihuwa

0
14

Kasar Uganda tabtabbatar da zata fara ma Shanaye, kifaye da sauran dabbobi rijistar haihuwa.

A cewar mai magana da yawun hukumar yace “Hakan ya zama dole ne don suna son sanin yawan dabbobin da suke kasar”