Nicki Minaj ta fasa zuwa Saudi Arabia

0
67

Nicki Minaj ta fasa zuwa Jidda ta Saudi arabia bayan dogon nazari da tayi.

A cewarta “Bayan nazari da yawa da nayi na fasa zuwa Jeddah don gudanar da tarona don nuna goyon bayana ga mata. Hakan ya faru sakamakon wasu yan tunane tunane da nayi sai naga adalci shine na fasa zuwa”