Wata mata ta kashe yayanta a Jihar Kano

0
79

Wasu Mata Sun Fara Komawa ‘Yan Daba!

#Mariya Sulaiman dake unguwar Badawa Karamar Hukumar Nassarawa ta jihar Kano ta cakawa Yayanta da Suke uwa daya uba daya, Mai Suna Sani Suleiman Wuka a wuyansa, Sakmakon sa6ani da suka samu, inda nan take yamutu.
Dafatan Allah yaji Qansa da rahama

Wallahi lokaci yayi da ya Kamata a fara daukan mataki akan irin wannan abu, ya abu na faruwa na sake faruwa amma kullum sai dai ya tsaya a iya labari babu wani hukunci? 😭

To wacce tama yayanta haka me kuma kuke tinani in mijinta ne kenan…😓

Subhanallah! Ya Rabbi ka tsare mana imanin mu ka karemu da hannayenmu daga zama silar rasa ran kowa.🙏🙏🙏😢😢😢