Kalli yacce “Nicki Minaj ta hada hotonta da Tutur Saudiya mai dauke da kalmar Shahada” on YouTube

0
160

Saudiyya tana son ta zama dandalin tara shaidanu. Zuwan Nicki Minaj Jeddah ba karamin koma baya bane ga al’ummar musulman duniyar nan. Kalli yacce Ta hada hotonta da tutar saudi Arabia

Ko kuma kayi download a nan tare da kuma wasu dalilan na zuwanta Kasar