MATAR GWAMNAN OGUN TA MUSULUNTA (first lady )

0
99

Mrs. Olufunso amosun ta musulunta ta karbi kamar shadada.

Kamar yacce ta shaida ma manena Labarai, Nrs Amosun tace “Na Dade ina shaawar komawa addinin na musulunci nabar addinin Christianity amma ban samu dama ba a lokacin da na gayawa babata Cewar zan gayawa babana inaso na koma addinin musulunci tace kar na gayamasa na bari bayan aure na na koma kuma na Dade ina son auren musulmi .

To yanzu dai bayan tayi aure ta anshi addinin Musulunci