Bayan Kashe Musulmai 51 a Newzealand da kuma tuhumomi guda 92 da ake masa ance baida laifi

0
37

A watannin da suka wuce ne aka kama wani mutum kuma aka tuhumeshi da laifin kashe Musulmai 51 a Newzealand sannan da wasu tuhumomi da yake fuskanta guda 92 amman kotu ta yanke cewa baida laifi.

Branton wanda yayi ta’asar a watan Mayu kotu ta tabbatar da cewa baida laifi duk da yake mutanen kasar sunyi zanga zanga amman hakan bai canza hukuncin kotu ba.