Hukumar JAMB ta yanke mafi karancin maki 160 a matsayin wanda za’a shiga jami’a dashi

0
22

Hukumar Jarabawar Jamb ta yanke maki 160 a matsayin maki mafi karanci da za’a shiga Jami’a dashi i da tace maki 140 da 110 shine wanda Jami’o’i da polythecnics wadanda bana gwamnati ba zasuyi amfani dashi sannan maki 140 da 130 sune wanda kwalejojin koyan ilimi da Polythecnics na gwamnati zasu yi amfani dashi