Babu wanda ya halarci taron Ranar Dimokoradiya a cikin tsofaffin Shugabannin kasashen Nigeriya

0
32
buhari
NIGERIA PMB

A yau ne ake murnar Ranar Demokradiya ta Nigeria amman daga cikin tsofaffin Shugannin kasashen Nigeria babu wanda ya hakarta.

Idan baza a iya mantawa ba a ranar 29 ga watan Mayu da aka sake rantsar da Buhari a karo na Biyu tsohon shugaban kasa Abdulsalam Abubakar ne kawai ya halarta. Inada sauran wajajen da aka tanadar don sauran Shugabannin kasashen ba wanda ya halarta kuma ba kamar yau dai babu wanda ya bayar da wata gamshasshiyar hujjar da baije ba.