Watch “TASKAR WAKA: Kalli wakar Kainuwa daga Bakin Ashir San Kudan” on YouTube

0
14

Shahararren mawakin nan wanda kowa ke son wakarsa yazo muku da sabuwar wakarshi wacce ya sanya mata suna “Kainuwa” inda yayi bayani akan rayuwarshi da kuma wasu mutane da ke bibiyansa.

Latsa nan don kayi Download ko kuma ka kalleta a kasa.

Asha kallo Lafiya daga bakin Ashir San Kudan wato Taskar Waka