Kalli Bidiyon “AZUMIN SITTA SHAWAL BIDI’A CE Inji DR Gumi” on YouTube

0
132

Dr, Ahmad Gumi Yakaranto A cikin Karatun littafin Imam Malik Cewa Azumin Shida Bayan Ramadan Bidi’a ce.

Asali ma Hadisin Da Ake Kafa Hujja Dashi Ba Ingantacce Bane.

Kayi download na Bidiyon a nan ko kuma ka kalla a kasa