Ya Rasu yan awowi kafin Daura aurensa

0
64

Abdul Yahaya Bakanike ne ya Rasu yau da safen nan yan awowi kafin daura aurensa a Jihar Kogi.

Abdul daman anso a daura aurensa ne yau Jumma’ah da karfe Goma na safe amman Allah ya amshi rayuwarsa shine aka binneshi da karfe goma daidai lokacin auren nasa.

Allah ya gafarta masa

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here