Watch “Fitacciyar makakiyar Amuruka Lady Gaga tana karanta Suratul Duha” on YouTube

0
56

Kalli faifan Bidiyon fitacciyar makakiyar Amuruka Lady Gaga inda take karanta Al-Qur’ani

Wani mutumi mai amfani da shafin sada zumunta na Facebook ne ya wallafa faifan bidiyon a shafinsa ranar 30 ga watan Maris, an bayyana cewa an kalli faifan bidiyon kusan sau 223,000, sannan kuma an yada shi har sau 12,000.