‘Yan Majalisa sun sanya hannun a dokar da zasu dinga samun kudin Fensho duk wata na har abada koda sun sauka

0
16

Yan majalisar jihar Bayelsa (House of Assembly) sun sanya hannu a wata doka da zata amince su dinga daukar fenso na har abada koda bayan sun sauka akan mulki. Inda shugaban Majalisar zan dinga amsar dubu dari biyar duk wata, mataimakinsa dubu dari biyu sai sauran yan majalisun zasu dinga amsar dubu dari.