Yan SHI’A Sun karya Kofar Majalissar sun Kori Jami’an Tsaron dake Gadi

0
34

Ruhotonni daga Majalissar Wakilain Nigeriya na cewar A Cigaba da Zanga zanga da Mabiya Mazahabar SHI’A keyi Domin asaki Musu Shugabansu Sheik Ibrahim El’zazzky Sun Kutsa Majalissa tare da 6alla kofar
.
Bayanai dake fitowa daga Majalissar sunce ‘yan kungiyar ta Shia sai da suka 6alle kofar shiga majalissar ta farko suka tinkari Kofa ta biyu, a Nan ne kuma aka sake karo jami’an tsaro
.
Yanzu haka dai babu cikekken bayanai akan wasu abubuwan dake faruwa acan
.
Menene Ra’ayinku Gamai da wannan mataki da yan shia ke dauka?