Gwamnoni 9 sun amince da biyan albashin Naira 30,000

0
91
buhari
NIGERIA PMB

A yanzu haka gwamnoni 9 sun amince da biyna albashi na mafi karancin Naira dubu Talatin a Nigeria. Gwamnatin jihar Kano, Zamfara, Kwara, Rivers, Kogi da kuma jihar Edo duk sun amince da tsarin karin albashi.