Wannan satin ne Amina Amal tasha mari sosai a wajen Hadiza Gabon bayan da Hadiza tace Amal din ta kirata da yar madigo.
Jaridar Arewa Desire ta bibiya labarin tun daga tushe inda ta dinga ruwaito rikicin dalla dalla.
A yanzu a wani labarin da babu tabbacinsa ance lauyoyi goma sha biyu ne ita Amina Amal din take son su tsaya mata a kotu mara yacce wannan Takardar ta nuna.
Koma dai ya ake ciki labari zai qara zuwa muku Insha Allah.