Ali Nuhu ya maka Adam Zango a Kotu

0
557

Fitaccen jarumin hausar nan Ali Nuhu ya maka Adam A Zango a kotu bayan hargitsi daya barke a tsakaninsu.

Idan za’a tuna satin daya gabata ne Adam Zango ya shiga instagram yana zagin Ali Nuhu inda yayu zargin su yaran Alin suna ta zaginsa tare da zagin mahaifiyarsa.

Bayan yan wasu awowi sai Zango ya cire hotunan da kuma bidiyon zagun da ake masa a shafinsa na insagram amman duk da haka ya ja kunnin Ali nuhun da ya ma yaransa fada idan ba haka ba za’a cigaba da rigima.

Yanzu dai Ali Nuhu ya kai Adam zango kara a kotu.