Ni Ba Yar Madugo Bace ___ Jaruma Hadiza Gabon

3
623

Jarumar da tauraruwarta ke hasakawa Hadiza Gabon tace ita Ba Yar Madugo Bace, Bata Shaye Shaye Bata Karuwanci Kuma Bata Neman Mata. Iti Mutuniyar Kirkice.

Jarumar tayi wannan furucin ne bayan rikicin daya barke a Hausa Film industry. Kalalan ya biyo bayan hoton da Jaruma Amina Amal ne tasa a shafinta na Instagram inda ta bayyana tsiraicinta. Inda ita Hadiza da wasu yan film suka yi ca a kanta. Inda suke nuna mata hakan bai dace ba.

A cikin martanin da Amal din ta bayar har take nuna ai gara ita da wasu matan da suke neman mata yan uwansu a Kannywood din. Inda wannan kalaman ya fusata Hadiza Gabon din har tasa aka kamota ta marmareta.

Duk da kasancewar Amal din bata kira suna ba amman ita hadizan tace da ita ake wannan zancen

3 COMMENTS