Matan da suke shan wiwi sunfi matan matan ba basa sha kokari

0
127

Masu kimiyya sun nuna cewa matan da uke shan wiwin da ake kira da Marijuana sunfi matan da basa sha hazaka saboda wiwi tana buda ma mata kwakwalwa.

Kafin fitar da wannan zancen sai da aka gwada mata 8,000 yan shekara 5-30 sannan aka tabbatar da lamarin.

Hakan ya nuna macen da take shan wiwi tafi mara sha fasaha da kuma kaifin kwakwalwa.