El-Rufa’i ya bada umarnin a dinga kashe masu garkuwa da mutane

0
55

Gwamnar Jihar Kaduna Nasiru El-Rufa’i yayl sa hannu tare da bada unarnin a dinga yanke ma masu garkuwa da mutane hukuncin kisa a Jihar Kaduna.
Gwanar ya zartar da hukuncin ne bayan yayi aron gama da masu garkuwa da mutane a kan hanyarshi ta Abuja jiya inda suka tattare mutane.

Idan ba’a manta ba hanyar Abuja tayi kaurin suna wajen masu garkuwa da mutane.