A taimaki Rayuwar Aisha wacce mijinta ya rabu da ita saboda ciwon kafa

0
77

Aisha matashiya ce wacce mijinta ya rabu da ita sakamakon ciwon da ta ke fama da shi a kafarta, bayan ta dawo gida iyayanta sun kaita asibitin FMC wanda suka ce za su yanke kafar. Sai dai rashin kudin ya saka ta ci gaba da zama da ciwon tsahon shekaru biyu yana cigaba da cinye kafar. Ku taimaki rayuwar Aisha kamar yanda ku ka saba. Ga wanda za su taimaka kaitsaye tana zaune a garin Ligada Giyade jahar Bauchi.

Ko ku tura taimakon kaitsaye ta wannan account din 0098631815 diamond bank Fauziyya Danladi, ko a kira wannan lambar domin karin bayani, 07037147070 Allah ya ba da ikon taimakawa amin.”

Real Fauziyya