Yan Firamare na cin shanu 594 da kaji 148,000 da kwai miliyan 6 duk mako – Osinbajo

0
59

Mataimaki Shugaban Kasa Osibanjo Yan Firamare na cin shanu 594 da kaji 148,000 da kwai miliyan 6 duk mako.


Osinbajo ya bayyana hakan ne Legas lokacin da yake gabatar gabatar da takarda a jami’ar Legas a bikin yaye dalibai da take na karo na 50.