Ka cire sunan Injiniya daga sunanka aikin gyaran fanfo ka karanta: Fatima Ganduje zuwa ga Kwankwaso

0
172

Diyar gwamnan Kano kuma surukar gwamnan Oyo mai barin gado Fatima Ganduje, ta yi amfani da shafin Twitter inda ta caccaki masu sukar mahaifinta.

Fatima a cikin wasu jerin sakonni da ta wallafa a shafinta na Twitter kamar yacce kuka gani a sama ta bukaci duk mai korafi ya yi ta laluma, daga baya sai ta ce to yanzu za ta mai da martani.