YANZU YANZU: An kama wata mota cike da Ballot Papers wasu kuma sun rasa rayukansu sakamakon Rikicin Zaben

4
77

Yanzu yanzu aka kama wata mota cike da Ballot papers a Rijiar Lemu dake Jihar Kano.

Mutanen da suke tukin motar dai sun gudu amman an samu Nasarar cafke mutum daya.

A wani labarin kuma Rikici yayi yawa a wasu sassan Jihar kanon inda har takai ga wasu sun rasa Rayukansu wasu kuma sunji ciwo.

Yan karamar Yankin Gama sun koka kan yacce yan ta’adda suka hanasu yin zabe a wajen kwata kwata.

4 COMMENTS