Watch “Yan Sanda sun kama wani Agent din APC da katin zabe babu adadi a Jihar Kano” on YouTube

0
63

Yan Sanda sun kama wani Agent din APC da katin zabe babu adadi a jihar Kano yau din nan da ake canza zaben gwamnini na Garin Gama . Kalli dai cikakken bidiyon a kasa