PDP tayi watsi da zaben Kano, ta bukaci INEC ta tabbatar da Abba a matsayin wanda yaci zabe

0
75

Jam’iyyar PDP ta bukaci INEC ta tabbatar da Abba K Yusuf a matsayin wanda ya lashe zaben Kano. Jam’iyyar tace Abba ne yaci zabe fiye da kaso 25% na cikin dari.

“INEC tasan sake zaben Kano baida amfani saboda cike yake da magudi da kuma ‘Yan ta’adda sannan kuma Abba yaci zabe kamar yacce sashi na 176 na kudin tsarin mulkin Nigeria ya tabbatar” a cewar PDP.