CP Muhammad wakili (Singham) yaki yasa hannu a sakamakon zaben Kano

0
40

Kwamishinan Yan sandan Jihar Kano CP Muhammad Wakili yaki yasa hannu a sakamakon zaben kano wanda aka sake gudanarwa a mazabar Gama dake jihar Kano inda ya kira da zaben a matsayin wanda ba’ayi adalci ba.