HARIN NEW ZEALAND: Mutane 350 sun musulunta

0
29

A ranar Juma’ar data wuce ne wani dan ta’adda ya kashe mutane 49 a garin Churchrist dake New Zealand inda harin yafi safar mata da kananan yara.

Yanzu Allah cikin hikimarsa sai ga mutane 350 sun musulunta a garin sakamakon kisan da akayi ma wadancan masallatan lokacin da suke sallar jumma’ah.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here