Za’a bayyana sakamakon jihar Bauchi

0
48

Hukumar zabe ta kasa tace zata bayyana sakamakon jihar bauchi bayan data sauke akwatun karamar hukumta tafawa balewa.

Hukumar ta bayyana zaben a matsayin wanda bai kammala ba amman yanzu tace zata sake kirga kuri’un bayan data canza mai tattara sakamakon zabe.

Wancan dai tsohuwar mai tattara sakamakon zaben ta ajiye aikinta ne sakamakon barazanar da ake mata na za’a kasheta.

Sannan hukumar ta ce gano cewa akwai kuskure wajen lissafin kuri’un da aka soke a rumfuna hudu a karamar hukumar Ningi inda aka ce sun kai 25,330, maimakon 2,533 wadanda INEC din ta ce su ne alkaluma na gaskiya.

Hukumar