Wata mata ta kashe kanta bayan ta rasa ‘ya’yanta biyu sakamakon rushewar ginin Lagos

0
34

Wata mata ta kashe kanta a lagos bayan ginin lagos daya faru satin nan ya rutsa da yaronta. Matar wacce ta rasa yaranta biyu ta kashe kanta ne bayan jin labarin ginin ya kashe yaranta gaba daya.

Ta bakin wani makocinta infa yace “babu wanda yasan me zatayi da maganin kashe qwari da aka ganta dashi. Sai bayan wani lokaci aka maganin a wajen da take kwance kuma a lokacin ta riga ta mutu”

Sannan wata mata kuma da ake kira yetunde wanda hatsarin ya ritsa da yaronta wanda yake kwance a asibiti tana can ta kasa bacci. Sai dai ta dinga tafiya daka wannan kwanar zuwa wannan kwanar a asibiti