Wata kyakkyawar mace tace duk duniya ba wanda take so da aure kamar CP wakili

0
104

Wata mace wacce bata bayyana sunanta ba ta dauki video inda tace anyi anyi da ita ta fitar da mijin aure amman duk samarinta ba wanda take so. Amman ganin CP wakili yasa taji duk duniya ba wanda take so kamaf shi sannan ta roqi mutane suyi da sharing din videon nan har Allah ya kai saqon inda take so. Ga dai link din videon nan a kasa

https://www.facebook.com/groups/1667102466740661/permalink/2329683303815904/?sfnsn=mo