Duk mai kaunata ya zabi Gandune ____Kabiru Gombe

0
38

A wani labari da ba’a antance gaskiyarsa ba Fitaccen malamin nan na izala Sheik Kabiru yace a zabi Ganduje. A nashu dalilin yace bai taba ganin gwamnar da yake ma addinin musulinci hidima ba kamar Gandujen jihar Kano. Inda yace Ganduje ya musuluntar da maguzawa sunfu dubu ashirin.

Kwanannan dai anga Kabiru Gombe yana tsoma baki a lamarin siyasar kasar nan inda har na Kaduna sai dazo yayi ruwa yayi tsaki inda wasu suna ganin kamar ba mutuncinsa bane ya dinga tsoma baki a harkokin siyasa amman wasu suna ganin abin da malamin keyi daidai ne