Mata sama da dubu sunyi zanga zanga ofishin INEC

0
21

Idan baza a manta ba satin daya gabata ne akayi zaben gwamnoni insa hukumar zabe ta qasa da sauke zabubbukan wasu wajajen cikin jihohi 6 na najeria inda baturen zaben suka kirashi da “INCONCLUSIVE” ciki kuwa har da Jihar Sokoto, adamawa, bauchi da sauransu.

Wasu mata har su dubu a Sokoto sunyi zanga zanga zuwa ofishin hukumar zabe ta jihar inda sukayi Allah wadai da jan kafar da hukumar keyi