Dan majalisa ya mutu bayan ya lashe zabe a plateau

0
22

Mista Ezekiel Afon wani dan majalisa ne mai wakiltan mazabar Pengana na jihar Kwara ya mutu yan sa’o’i kadan bayan yayi nasarar lashe zabe.

Mista Bashir Sati, sakataren jam’iyyar APC a jihar ya tabbatar da mutuwar dan majalisan ga kamfanin dillancin labaran Najeriya (NAN) a Jos a ranar Lahadi.

A cewar Mista Sati, Afon ya mutu a yammacin ranar Lahadi bayan yar gajeruwar rashin lafiya.