Dan Majalisa ya mutu lokacin tattaunawar siyasa a adamawa

0
23

Dan majalisar dokokin jihar Adamawa, Adamu Kwanate na jam’iyya mai mulki APC mai wakiltar mazabar Nassarawo-Binyeri ya fadi ya rasu lokacin da suke tattaunawar harkar siyasa bayan ya halarci kamfen din takara.

Dan majalisar ya yanke jiki ya fadi ne a lokacin da ake tattaunawa siyasa sannan kuma yace ga garinku nan