Miliyan 7 El-Rufa’i ya bama Kabir Gombe da wasu malamai

0
149

Malama mutane ne masu daraja da falala a wajen Allah amman kash yanzu lamarin ba haka yake ba. Yacce kudi da yan siyasa suke siye imaninsu har su manta su waye, daga ina suka fito ko kuma a ina suke.

Gwamnar jihar Kaduna ya biya Wahabu Bilah kudi inda suka fito suna cewa a zabi El-Rufa’i kada a zabi Ashiru Kudan. Kusan suna neman su fara sama Ashiru da masoyansa kaulasan. Sannan suna kukusar suka ga ‘Yan Shi’a da kuma kiristoci.

Wasu daga cikin malaman sun saku miliyan bibbiyu da rabi wasu kuma sun samu dubi dari biyu da hamsin.
Sheik Tukur Adam of AlManar mosque an basu t N500,000; Sheik Murtala Shanono na asallacin Malali ya samu N500,000 sannan Sheik Aminu Kuwait na masallacin Unguwar Rimi, Sheik Saidu Abubakar na masallacin SMC, Khamis Almisiri na Hayin Malam Bello da Sheik Albani Samaru na masallacin Zaria duk sun samu N250,000 kowannensu. Mutanen da sukafi samun kudi da yawa sun hada da Sheik Bala Lau and Sheik Kabiru Gombe, inda ya samu miliyan Biyu da rabi sannan daga baya aka basu miliyan 20 don su raba ma sauran malamai don su hana mutane zabar PDP.

A kasa ga kwafin takardar da kuma kudaden da akaba kowanne daga cikinsu:

Ba wannan bane karon farko da aka zargi gwamnatin Kaduna karkashin jagorancin Nasiru El-Rufa’i da biyan mutane kudade don su shiga da qiyayya tsakanin al’umma ko kuma su tada zaune tsaye.