Mutumin daya sha kwata saboda murnar zaben Buhari ya mutu

0
162

Bala Haruna dke zaune a jihar baushi wanda yayi alkawarin zai shan kwata da kuma shiga cikinta har na tsawon minti goma. Wanda kuma ya cika alkawarin a satin daya gabata bayan da aka tabbatar da nasarar buhari.

Bayan shan cika alkwarin nashi ne da kwana biyu ya fadi cewar yana yawan fitar da jini da kuma zafi da yake ji a cikinsa.

Hakan tasa aka kaishi asibiti bayan likitoci sun aunashi suka tabbatar da ya kamu da cututtuka ne a dalilin kwatan da yasa.

Yayi yan kwanaki a asibi kafin yace ga garinku nan a safiyar yau din nan.