Har abada Atiku ba zai kira Buhari ya tayashi murna ba

0
29

Babbar jam’iyyar hamayya ta Najeriya wato PDP tace ‘dan takarar ta a zaben shugaban kasa, Atiku Abubakar yana da wasu bukatu wajen shugaba Buhari.

PDP tayi wannan bayani ne ta bakin sakataren yada labaranta Kola Ologbondiyan. Ologbondiyan ya kara da cewa babu abin da zai sa Atiku Abubakar ya bada wasu sharudda na musamman don kurum zai kira shugaba Buhari ya taya shi murnar lashe zaben na 2019.
“Har abada Atiku bazai kira Buhari ya tayashi murna ba” a cewar sakataren