Mutane 6 ne ke son fitowa takarar shugabancin Majalisa a Najeriya

0
30

Tun bayan kammala zaben yan majalisa a satin daya gabata mutane da yawa daga cikin yan majalisun suke son su zama shugabannin majalisar. Arewa Desire ta samu sunayen mutane shida dake son tsakarar shugabancin majalisan. Gasu kamar haka:

1. Femi Gbajabiamila

2.Ahmad Idris Wase

3. Babangida Ibrahim

4.Mohammed T. Munguno

5. Abdulrazal Namdas

6. Umar Bago