Mace ta farko data zama sanata a zaben bana a arewacin Nigeria

0
44

Aisha Ahmad Binami itace mace ta farko data zama Sanata a zabenBana a arewacin Nigeria.

Idan za’a iya tunawa ba kasafai ake bama mata daman samun muqamai musamman wajen da zasu shugabanci al’umma a arewacin Nigeria amman cikin Ikon Allah Aisha gashi ta zama sanata.