Wani ya saki Matarshi bayan Buhari ya lashe zabe

0
62

Wa’iyazubillah!

WANI YA CIKA ALKAWARIN DA YA YI NA SAKIN MATAR SA IN HAR BUHARI, YA CI BE.

Wani Bawan Allah mai Suna Nazifi Dahiru Usman, da ke Zaune a kauyen Rigoji, cikin Karamar Hukumar Danja, a Jihar Katsina, a Sakon da ya aike Mana da shi cewa, Yau ya cika Alkawarin da ya yi na Sakin Matar sa Muddin dai Buhari, ya sake Lashe Zabe a karo na Biyu ga ma Takardar.

Jama’a me za Ku ce?