Zaben 2019: Sirikin Ganduje yasha kaye

0
54
Kano-Governor-Abdullahi-Ganduje

Kano-Governor-Abdullahi-Ganduje

Bayan tattra sakamakon zabe Gwamnan jihar Oyo, Abiola Ajimobi ya fadi zaben dan takarar Sanata a Kudu maso yammacin jihar ta oyo.

Mr Ajimobi,

ajimobi
ajimobi

wanda shi ne gwamna mai ci yanzu na jam’iyar APC ya samu kuri’a 92,218 Wanda kuma ya lashe zaben shi ne Ademola Balogun na jam’iyyar PDP da kuri’a 105,716.
Gwamna Ajimobi shi ne surukin gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje, wanda dansa Idris Ajimobi ya auri Fatima Ganduje.